History and Research
The 50 Great Scholars Of Islamic Science
A
Aminu Uzairu Tahir
Verified Creator
No reviews yet
$2.25
Tarihin Musulunci ya haifar da manyan malamai da masana kimiyya waɗanda gudunmawarsu ta canza fuskar
duniya har zuwa yau. Daga ilimin lissafi zuwa likitanci, daga astronomy zuwa injiniyanci, waɗannan mutane sun
kafa tubalin abin da ake kira 'kimiyyar zamani'.
Wannan littafi ya tattaro tarihin malamai 50 daga cikin waɗannan gwarazan ilimi, yana bayyana rayuwarsu,
gudunmawarsu ga bil'adama, da muhimmancin ayyukansu har zuwa yau. Manufar ita ce a fahimtar da matasan
Musulmi cewa addininsu ba ya hana ci gaban ilimi da kimiyya, illa yana ƙarfafa shi.
ENGLISH
Introduction
Islamic history produced great scholars and scientists whose contributions reshaped the world, and whose influence
continues today. From mathematics to medicine, from astronomy to engineering, these individuals laid the
foundations of what is known today as 'modern science'.
This book brings together the stories of 50 of these champions of knowledge, describing their lives, their
contributions to humanity, and the lasting significance of their work. Its purpose is to help young Muslims
understand that their faith does not hinder the pursuit of knowledge and science — rather, it encourages it.

₦
Secure Checkout
Instant Download
Historical fact-check
Format
PDF Document
Language
English
Pages
34 pages
Loading reviews...
A
Aminu Uzairu Tahir
Am an Educationist, Physics and Mathematics Teacher, Scientist, Islamic Researcher, Humanitarian activist and General Writer.
4
Assets Published
0
Total Sales